LogoAl Ihsan

Lissafin Kudi a Musulunci

Tsarin lissafin Zakkah, Diyya, da Sadaki a wuri guda, wanda ke aiki kai tsaye da asalin farashin zinare na duniya.

Nisab on gold

Live value based on global gold price. Last updated: ...

Zakkat

...

Dowry

...

Diyyah

...

Lissafin Zakkah

Nisabin Zakkah

Ana fitar da Zakkah (2.5%) idan kudin mutum ya kai darajar gram 85 na zinare, sannan kuma shekara ta zagayo akan kudin.

Kadar Nisabi a yau

0

Jimullar Dukiya:0

Zakkar da zaka fitar (2.5%)

0

Lissafin Diyya

Cikakkiyar Diyya (Diyyar Rai)

A tsarin Musulunci, diyyar rai ita ce Dinari 1,000 na Zinare, wanda ya yi daidai da kusan gram 4,250 na zinare.

Daraja a Naira (Live)

0

Rabe-raben Diyyar Gabobi

1/1 Diyya
Hanci, Harshe

0

1/2 Diyya
Ido Daya

0

1/10 Diyya
Yatsa Daya

0

1/20 Diyya
Hakori Daya

0

Lura: Wannan lissafin an yi shi ne bisa darajar zinare. Hukuncin tabbatarwa a aikace yana bukatar amincewar kuliya ko malaman addini.

Mafi Karancin Sadaki

Mafi Karancin Sadakin Aure

A mazhabar Maliki, mafi karancin sadakin aure shine Rubu'in Dinari (1/4 Dinar) wanda yayi daidai da gram 1.0625 na zinare. Addini ya karfafa saukaka sadaki domin albarkar aure.

Hadisin Annabi (S.A.W)

"Mafi alherin aure, shine wanda yafi saukin sadaki."

Kadar Sadaki A Yau

0

Yana canzawa bisa farashin Zinare